Allah SARKI wadannan TASHOSHIN duk sun zama Tarihi a garin Gusau!
Tayar da su ba alheri ba ne ga Al'ummar jahar Zamfara ba wai Gusau dai ba. Musamman ganin yadda Rayuwa ta yi kunci matuka, rashi ya yawaita komi ya tsadance ta yadda daker da sudin goshi ne, ma'aikacin gwamnatin jahar Zamfara albashinsa ke biya masa bukatunsa a halin yanzu sai ga shi kuma karaya ta zo kafin gyara targaden.....
Ina da yakinin an raba matasa da dama da hanyoyin neman abincinsu Wanda hakan Illa ce babba ga jahar Zamfara. Kuma hakan zai taimaka wajen Kara rurura wutar Rashin ayukkanyi da ya yi muna katoto. Tare da ingiza matasa izuwa ga aikata ba daidai ba.
Ya Allah ka sani sanadiyar tayar da wadannan TASHOSHIN Mun girgiza matuka, ya Allah ka yi muna MAFITA ka azamu akan turba wadda ta fi wadda mu ke kanta tun baya, alheri. Ya Allah duk wani wanda ya tabu ta sanadiyar wannan matsalar Allah ka iya masa, kada ka barshi da iyawarsa..
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Friday, 2 December 2016
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.
