'YAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA SUN AMINTA DA A RAGE SHEKARUN TSAYAWA TAKARA! - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 26 July 2017

'YAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA SUN AMINTA DA A RAGE SHEKARUN TSAYAWA TAKARA!

'YAN MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA SUN AMINTA DA A RAGE SHEKARUN TSAYAWA TAKARA!


Majalisar Dattawa ta Tarayya ta aminta da yiwa kundin tsarin mulkin NAJERIYA Gyaran fuska.


Majalisar ta aminta da rage Shekarun tsayawa takarar shugaban kasa daga 40 zuwa Shekaru 35, Majalisar dattawa da gwamna  daga 35 zuwa Shekaru 30

Haka zalika sun aminta da cewa Dan Shekaru 25 Zai iya tsayawa takarar Dan Majalisar tarayya ko na jaha. Kafin doka wannan kuduri ya zama doka, dole sai hakan ta kasance;

Gobe in Allah ya kai mu Alhamis 27-7-2017 'yan Majalisar wakilai za su yi muhawara akan wannan kuduri.

Haka ana son, akalla jahohi 24 su aminta da wannan kudurin doka daga nan za a mikawa shugaban kasa ya sanya hannu.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here