KUNGIYAR LABOUR ROOM TA KAIWA SABON SHUGABAN JAM'IYAR APC ZIYARAR TAYA MURNA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Thursday, 24 May 2018

KUNGIYAR LABOUR ROOM TA KAIWA SABON SHUGABAN JAM'IYAR APC ZIYARAR TAYA MURNA.

A yau Alhamis 24-5-2018 Shugabanin kungiyar labour room na jahar Zamfara. Sun Kaiwa sabon Shugaban jam'iyar APC na jahar Zamfara. Hon. (AMB) ALH. LAWAL M. LIMAN (GABDON KAURA)


Da ya ke jawabi a wajen Taron taya murnar. Ambasada Nura Isah Gusau, ya bayyana cewa kungiyar labour room ta zo Kaura NE, domin taya murna akan wannan zaben da aka yi masa. Wanda haka babban cigaba ne, ga Matasan jahar Zamfara. Domin zaben GABDON KAURA a matsayin Shugaban APC tamkar Matasa ne, kurrum aka yiwa shi.



Da ya ke maida jawabi, Sabon Shugaban jam'iyar ya nuna jin dadinsa kwarai da gaske, ga wannan Ziyarar tare da alkawarta cigaba da aiki da wannan kungiyar. 

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau SSA MEDIA AND PUBLICITY.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here