LABARI DA DUMI-DUMINSA RASHIN TSARO: YANZU HAKA YAN TA'ADDA SUN YIWA KAUYEN NA-WAJE, KAWANYA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 6 June 2018

LABARI DA DUMI-DUMINSA RASHIN TSARO: YANZU HAKA YAN TA'ADDA SUN YIWA KAUYEN NA-WAJE, KAWANYA.

Yanzu haka, 'Yan ta'adda sun Mamaye kauyen Na-waje, kasa da kilo mita 20 tsakanin garin da garin Mada a karamar Hukumar Gusau.


'yan ta'addan dauke da miyagun makamai sun yiwa al'ummar kauyen suna cigaba da bude wuta a kan mai uwa da Wabi. Al'ummar yankin sun tabbatar muna da cewa kwanakin baya, 'yan ta'addar sun Mamaye kauyen ne, bayan sun dauke wata mata, Mai ciki sun nemi kudin fansa miliyan uku, daga danginta. Amma ba a samu hada masu  kudin ba.


Kusan dai Dukkanin kauyukkan da ke yankin yanzu haka suna, cigaba da gudun hijira, a garin Mada da kuma garin 'Yandoto.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here