MALAMAN JAMI'O'I SUN SHIGA YAJIN AIKIN SAI BABA TA GANI. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Monday, 14 August 2017

MALAMAN JAMI'O'I SUN SHIGA YAJIN AIKIN SAI BABA TA GANI.

Kungiyar Malaman Jami'o'in Najeriya (ASUU), sun shiga Yajin aikin sai baba ta gani.

Yajin aikin da sunka Fara Tun daga tsakkiyar Daren ranar litinin 14-8-2017. Wanda ta tabbatar da cewa ba maganar karantarwa, yin jarabawa ga dalibbai  ko shirya tarukkan malaman, Inda ta umurci dukkanin malaman jami'a su tsaya gidajensu.

Kungiyar ta tabbatar da cewa ba za ta koma aiki ba, sai Gwamnatin tarayya ta cika masu alkawarin da ta daukar masu Na 2009 da 2013 Wanda Gwamnatin ta Ki cike masu.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here