JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU, BABBAN BIRNIN JAHAR ZAMFARA, TA FARA SAYAR DA TIKITIN SHIGA JAMI'AR A MATAKIN KARATUN SHARE FAGE WATO PRE-DEGREE . - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Sunday, 15 October 2017

JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU, BABBAN BIRNIN JAHAR ZAMFARA, TA FARA SAYAR DA TIKITIN SHIGA JAMI'AR A MATAKIN KARATUN SHARE FAGE WATO PRE-DEGREE .

Duk Mai bukatar shi wannan jami'ar domin yin karatun share fage na shekara daya zai iya ziyartar kafar sadarwar jami'ar ta yanar gizo a fuguspd.net. Domin fitar da lambar assusun ajiyar da zai biya Wato Remitta akan kudi #4,800.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here