Allah ya yi wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Iya bayis Mashal Mukhtar Muhammed mai ritaya rasuwa.
Marigayin wanda ya mulki tsohuwar jihar Kaduna daga shekarar 1977 zuwa 1978 ya rasu ranar daren Lahadin da ta gabata yana dan shekara 73 a duniya.
Kaninsa, Aminu Dalhatu ya shaida wa Aminiya cewa marigayin ya rasu a asibitin birnin Landan bayan gajeruwar rashin lafiya.
Dalhatu ya bayyana cewa za a dawo da gawar marigayin gida Najeriya inda za a yi masa jana’iza.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Wednesday, 4 October 2017
Home
Unlabelled
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna ya rasu
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna ya rasu
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

