WURAREN DA KARAMAR HUKUMAR MULKIN GUSAU TA WARE DOMIN KARBAR TAKARDUN NCE, DOMIN DAUKAR AIKIN KOYARWA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Monday, 30 October 2017

WURAREN DA KARAMAR HUKUMAR MULKIN GUSAU TA WARE DOMIN KARBAR TAKARDUN NCE, DOMIN DAUKAR AIKIN KOYARWA.

Kamar yadda Gwamnatin Jahar baiwa kowace Karamar hukumar mulkin Zamfara damar karbar takardar shedar malanta ta kasa (NCE) domin daukarsu aikin koyarwa, daga yau litinin 30-10-2017.


Dan Haka mazauna garin Gusau za su kai takardunsu a wadannan wuraren kamar haka;

Al'ummar Gundumomin MAYANA, Madawaki da SABON GARI za su kai takardunsu a Nizamiya Primary school Gusau.

Haka su kuma Al'ummar Gundumomin Tudun wada da kuma Galadima za su kai nasu takardunsu a Makarantar Dan Turai Primary school Gusau.

Al'umma Gundumomin Ruwanbore, wonaka da Mada za su kai na su takardun a Mada ADC

Sai su kuma Al'ummar gundumomin Rijiya Wanke da Magami  za su kai takardunsu a Magami ADC.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here