An tsinci gawar matashin ne a Titin bayan gidan man AA Rano, daidai hanyar jirgin kasa , hannu mai komawa zuwa masaka , daidai karkashin wani iccen bedi, wanda ko dai matashin
ya kashe kansa da Kansa ta hanyar rataya ko kuma anka kashe shi ta wannan hanyar .
Yanzu haka al'umma na ta yin tururuwa domin ganewa idanun su tare da nuna alhinin su kuma cike da ban mamaki inda suke jifar junan su da tambayoyi akan ko mi ya yi zafi wannan matashi ya aikata wannan danyen aiki ga akansa ko anka aikata masa.
Tuni dai jami'an tsaro sunka isa wurin da wannan al'amari ya faru amma ba tare da sun kawar da gawar mamacin ba.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Sunday, 5 November 2017
Home
Unlabelled
AN TSINCI GAWAR MATASHI YA RATAYE KANSA A GUSAU.
AN TSINCI GAWAR MATASHI YA RATAYE KANSA A GUSAU.
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.



