BA MU YARDA A BA MU 'YANCIN KAI BA. INJI SHUWAGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN JAHAR ZAMFARA - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 14 November 2017

BA MU YARDA A BA MU 'YANCIN KAI BA. INJI SHUWAGABANNIN KANANAN HUKUMOMIN JAHAR ZAMFARA

SHUWAGABANNIN 'KANANAN
Duk da shi kanshi shugaba Muhammadu Buhari yana goyon bayan Baiwa Kananan hukumomin Najeriya 'yancinsu ta yadda za su rabauta daga kangin bautar da su, da gwamnonin Najeriya keyi, tare da kokarin ganin cewa kasafin kudin Kananan hukumomin sun cimma masu Da
n karamin karfi.

Sai da kungiyar Shuwagabannin Kananan hukumomin jahar Zamfara, sun ce kwata-kwata ba su aminta da raba su da gwamnatin jahar Zamfara ba.

Inda sunka bayyana cewa muddun anka raba su da asusun gwamnatin jahar Zamfara, to kwata-kwata ba za su iya katabus ba. A Cewar shugaban kungiyar HON. Dankande Gamji.

Sai Dai abunda Har yanzu ba mu fahinta ba shi ne?

Shin Kananan hukumomin jahar Zamfara sun fi sauran Kananan hukumomin Najeriya, wadata da samun kasonsu daga gwamnatin jaharsu Kamar yadda ya dace?

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here