LABOUR ROOM: NEMAN GUDUNMAWA TA MUSAMMAN. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Thursday, 9 November 2017

LABOUR ROOM: NEMAN GUDUNMAWA TA MUSAMMAN.



Ina Al'ummar jahar Zamfara dama masu yiwa jahar fatan Alheri, ga wata dama ta samu kungiyar Nigeria Rebirth Foundation ta bullo da wani shiri na Musamman Wato labour room. Wanda Matasan JAHAR ZAMFARA sama da dubu goma za su iya samu aikin yi a wani kamfani da Jahar ZAMFARA za a ginawa matasan Jahar.

Babbar gudunmawar da ake bukata shi ne, ka tura sakon SMS na wadannan haruffan LNG 037 zuwa GA wannan number 35818 ( za a iya turawa fiye da daya)

Domin zaben, Nura Isah Gusau, Wanda shi ne wakilin jahar zamfara. Kuma shi ne ke cigaba da yiwa Jahar Zamfara wannan gagarumin yakin na cin wannan gasar. (Za a bayyana sanar da Jahar da na ci gasar ranar laraba mai zuwa)

Allah ya sa mu dace amin

Domin Karin bayani 07036353535 ko 08069807496

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau. SSA ON MEDIA AND PUBLICITY TO THE LABOUR ROOM GOVERNOR ZAMFARA STATE.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here