MURYAR TALAKA ZA TA BAYAR DA TALLAFIN KAYAN MAKARANTA, LITTAFAI A KANANAN HUKUMOMIN ANKA, BUKUYUM DA GUSAU DA KADDAMAR DA SHUWAGABANNINTA A KANANAN HUKUMOMIN. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Friday, 17 November 2017

MURYAR TALAKA ZA TA BAYAR DA TALLAFIN KAYAN MAKARANTA, LITTAFAI A KANANAN HUKUMOMIN ANKA, BUKUYUM DA GUSAU DA KADDAMAR DA SHUWAGABANNINTA A KANANAN HUKUMOMIN.

A cigaba da yunkurinta na bayar da tata gudunmawa, wajen inganta harkar ilimin jahar Zamfara. Wanda kungiyar ta bullo da shirinta na tallafawa dalibbai da littafan rubutu Biro da kuma kayan makaranta, tare da tura 'ya'yanta, a cikin makarantun gwamnati domin karantarwa kyauta. Wanda kacokan a wannan shekarar ta maida hankali wajen yi.

Kungiyar za ta ziyarci Kananan hukumomin Anka GUMMI, da BUKUYUM domin kaddamar da Shuwagabanninta a wadannan Kananan hukumomin tare da rarraba kayan karatu da rubutu ga dalibbai da kuma kayan makaranta duk kyau.

Bikin zai gudana Kamar haka;



RANA :LITININ 20/11/2017

WURI : sheikh Abubakar Gummi primary school Gummi local government zamfara state.

LOKACI :10:00am

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN; Emir of Anka. HRH Alh Attahiru Ahmed.

SANARWA: Daga Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau PRO I Muryar Talaka Reshen Jahar Zamfara.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here