RAGON DA YA FI YAWAN GASHI A DUNIYA, - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Saturday, 18 November 2017

RAGON DA YA FI YAWAN GASHI A DUNIYA,




Shekaru biyu kenan da wannan Rago mai suna Chris daga Kasar Australia ya kafa tarihi na wanda yafi kowane Rago gashi a duniya, wanda kuma gashin yana neman zamo masa damuwa inda ala tilas akayi masa tiyatar aske wannan gashin wanda likita Dr. Ian Elkins ya yi masa aikin sauke gashin, wanda bayan an sauke gashin an tattara su waje daya inda aka daura akan kilo wanda yakai nauyin Kilogram 40 wanda Dr Ian Elkins yace bai taba ganin haka ba tsawon shekarun sa 35 na wannan aikin. Bayan anyi wannan aikin dai a yanzu Chris ya samu sarari na watayawa ba kaman a baya ba da yake cikin matsi kuma a yanzu yana birnin Canberra na Australia.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here