Shugaba Buhari ya gabatar da Naira Triliyan 8.6 kasafin kudin 2018 - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 8 November 2017

Shugaba Buhari ya gabatar da Naira Triliyan 8.6 kasafin kudin 2018

A Jiya talata
ne shugaban kasa Muhammadu ya gabatar da kasafin kudin 2018 a gaban ‘yan majalisar kasa.
Kasafin kudin ya kai kimanin Naira tiriliyan 8.6.
An shirya kasafin ne a kan tsammanin za a siyar da gangar danyen mai kan $45, sannan kuma da tsammanin za ayi canji dala akan naira 305 akan kowace dalar Amurka daya.
Sannan kuma shugaban ya bayyana cewa za a ciwo bashin Naira triliyan 1.699. 

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here