AN FARA TANTANCE MA'AIKATAN DA BA SU SAMU ALBASHI BA, A JAHAR ZAMFARA - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 8 November 2017

AN FARA TANTANCE MA'AIKATAN DA BA SU SAMU ALBASHI BA, A JAHAR ZAMFARA

Kwamitin sake tantance ma'aikata da majalisar dokoki ta jahar zamfara ta kafa, na sanar da ma'aikatan da basu samu albashi ba sanadiyyar aikin tantance ma'aikata da yan fansho da ba su samu kudaden fanshon su ba cewa ; ana bukatar ganin su ranakkun laraba 08-11-2017 da alhamis 09-11-2017 a harabar majalisar.

Duk ma'aikacin da wannan matsalar ta shafa ana umurtar shi da yazo da cikakkun takardun shi tare da biometric data form dinsa.

Haka zalika Dukkan direktocin mulki (Director Admin) da jami'an ma'aikata (Staff Officers) ana bukatar ganin su duk a wadan nan ranakkun.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here