GIDAUNIYAR CIYAR DA BAYIN ALLAH TA SHIGA GARIN KWATARKWASHI.... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Friday, 25 May 2018

GIDAUNIYAR CIYAR DA BAYIN ALLAH TA SHIGA GARIN KWATARKWASHI....

Gidauniyar ciyar da bayin Allah a watan azumi ta mai Daraja mataimakin gwamnan jahar Zamfara. Malam Ibrahim Wakkala Muhammad Liman Bayan ta ciyar da bayin Allah Dari biyar a Babbar Tashar Motar GUSAU, da Kuma garin Mada.  tare fadadawa zuwa garin WANKE da ke nan  karamar Hukumar Gusau. Wanda jiya ta  cigaba da bada abinci da ruwan sha pure Water. A nan assibitin Samuru. Tare da assibitin Farida da ke nan Gusau.


Yau Kuma muna a cikin garin KWATARKWASHI, a karamar Hukumar BUNGUDU. Inda Gidauniyar ta ciyar da bayin Allah 500 kamar yadda kullum mu ke yi, Allah ka Sanya albarka a wannan aikin. Tare da Kai ladar aikin a Mizanin mai daukar nauyin aiki.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here