KOTU TA BAYARDA BELIN TSOHON GWAMNAN ZAMFARA DA WASU KUSOSHIN SIYASARSA - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Monday, 28 May 2018

KOTU TA BAYARDA BELIN TSOHON GWAMNAN ZAMFARA DA WASU KUSOSHIN SIYASARSA



Bayan kwashe fiye da rabin yinin yau tare da tsaurara matakan belin da aka kotu ta yi wa Tsohon gwamnan jahar Zamfara ALH. MAMUDA ALIYU SHINKAFI, AMBASADA BISHIR YUGUDA, da sauran kusoshin 'yan siyasa da suka yi zamani tareda. Zuwa yanzu an bayar da belinsu bayan sun cike tsauraran sharudda goma sha daya, da kotu ta gindaya kafin bada su Beli. 

Hukumar EFCC dai ce ke zargin mutanen da akan wasu kudaden da suka karba ba bisa ka'ida ba.

A yayin Shari'ar dai an tsaurara matakan tsaro tare da takaita zirga-zirga a wasu manyan titunan da ke hada mutane da titin da kotun take zama.


Yanzu dai za a dawo zaman kotun Ranar 27-28 na watan gobe.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here