SHUGABA BUHARI YA YI BANKWANA DA SUPER EAGLES - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 30 May 2018

SHUGABA BUHARI YA YI BANKWANA DA SUPER EAGLES

Shugaba Buhari ya hadu da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wato Super Eagles don yi musu bankwana da fatan alheri gabanin tafiyarsu gasar cin kofin duniya da za a yi wata mai zuwa a Rasha.

Hoto daga fadar shugaban kasa
#VOAHausa

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here