SHARI'A TSAKANIN MATASA 1400, DA GWAMNATIN ZAMFARA TA CIGABA.... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 9 May 2018

SHARI'A TSAKANIN MATASA 1400, DA GWAMNATIN ZAMFARA TA CIGABA....

A yau LARABA  9-5-2018 wata kotu da ke zama garin Kano za ta cigaba da zama  Domin cigaba da sauraren karar da Matasa 1400 Daga jahar Zamfara sunka  shigar dangane da daukarsu aiki tsawon shekara hudu yau da Gwamnatin ta yi  ba tare da an biya su albashi, ba. 

Idan ba mu manta ba wadannan Matasa sunyi tsawon shekara daya suna Shari'ar a kotun national industrial court dake garin Kano domin neman hakkokansu.

Mai shari'a  Justice E.D. Esele shi ne zai cigaba da sauraren Shari'ar.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here