Alh. Rabi'u Bello (Muna Said a Gidaje) Mai sarautar Najanun Kaura Namoda, ya rage FARASHIN KAYAN ABINCI a cikin wannan wata na Ramadan don bayin Allah su samu sauki.
1. Tiyar Shinkafa Yar Gomnati N750
2. Tiyar Shinkafa Bahausa N650
3. Tiyar Gero N280
4. Tiyar Dawa N250
5. Tiyar Masara N250
6. Macaroni N120
7. Taliya N120
Yana sayarwa ne anan cikin Garin Kaura Namoda, kuma an dauki mataki na sayar da Tiyoyi kawai Dan kaucewa muguntar yan Baranda. (Daga Bakin Tiya Biyar Zuwa Kasa kawai ake sayarwa)
Yana da kyau musa wannan Bawan Allah a cikin addu'o'in mu yadda ya TAUSAYAWA al'umma shima Allah ya tausaya mashi ya kara mashi budi ya taimaki zuri'ar shi yasa ya gama lafiya shi da duk wani mai irin wannan tausayin.
Ana zagayawa anguwanni ne don sayarda Hatsin kai tsaye ga mabukata, ko aje a ofishin Alh. Rabi'u Muna saida Gidaje dake Sabuwar Kaura kan Titin da ke Kallon Ecobank, bayan Makaratar KAMBSY
Copied from A.B.Kaura
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Monday, 21 May 2018
Home
Unlabelled
WANI DAN KASUWA YA RAGE FARASHIN KAYAN ABINCI DON TAUSAYAWA BAYIN ALLAH A JAHAR ZAMFARA, Talakawa sai a garzaya
WANI DAN KASUWA YA RAGE FARASHIN KAYAN ABINCI DON TAUSAYAWA BAYIN ALLAH A JAHAR ZAMFARA, Talakawa sai a garzaya
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

