Ya sa muka yi shiri na musamman domin sharewa masu Dan karamin karfi da ke son daya-daya ko sari hawayensu!
Yanzu haka, mun yi maku odar, talkami 'yan ubansu, na manyan mata da budurwai 'yan zamani, yara Maza da Mata. Haka zalika akwai jikkuna masu kyau da shi Sheki ga inganci!
Dukkanin wadannan kayan masu sauki ne ga kuma nagarta, Kada ku Bari a baku LABARI!
Muna sayar da daya-daya da kuma sari.
Haka zalika muna yin odar kaya ga masu Sari da Kai tsaye daga China zuwa Najeriya, a Dan gajeren lokaci su shigo Najeriya.
Kai tsaye za ka iya tuntubar mu a Shago mai lamba 16 da ke nan KAMBARI PLAZA, Daura da tsohowar Assibitin Fmc Gusau, jahar Zamfara. Ko a tuntube mu a 08069807496.
Za a same mu tun daga karfe 9:00am har 11:00Pm.
Sai kun gwada za ku san na kwarai.






















