KISAN KIYASHI A JAHAR ZAMFARA: 'YAN TA'ADDA SUN KAI FARMAKI A KAUYEN GIDAN SAMBO, SUN KASHE MUTANE, SUN YI GARKUWA WASU HAR DA MATAR AURE - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 19 June 2018

KISAN KIYASHI A JAHAR ZAMFARA: 'YAN TA'ADDA SUN KAI FARMAKI A KAUYEN GIDAN SAMBO, SUN KASHE MUTANE, SUN YI GARKUWA WASU HAR DA MATAR AURE

Wadansu mutane da ake kyautata zaton masu yin garkuwa da mutane ne, sun kai farmaki a kauyen GIDAN SAMBO dake cikin gundumar Kungurki a Kaura Namoda, inda suka kashe mutane biyu, suka yi awon gaba da mutane 3 a Daren jiya, ciki harda wata matar Aure, Da
fatan Allah ya kawo muna karshen wannan Ibtila'i dake neman hana Al'umma bacci a sassa da dama na jaharmu ta Zamfara.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here