Ɓarayi masu garkuwa da mutane sun samu shigowa garin Gusau
Inda dira cikin dare sun shiga gidan Alhaji zubairu mai provision kasuwar tudun wada.
Inda suka harbe babban dan shi har lahira daga bisani sun yi garkuwa da matarsa kuma. Yanzu haka shi Alhaji zubairu ɗin sun nakkasashi yanzu haka yana babbar assibiti. inda yake jinya
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Saturday, 23 June 2018
Home
Unlabelled
KISAN GILLA A JAHAR ZAMFARA: SUN KASHE MATASHI, SUN NAKASA MUTUN DAYA SUN YI GARKUWA DA MATARSA A DAREN JIYA, CIKIN GARIN GUSAU
KISAN GILLA A JAHAR ZAMFARA: SUN KASHE MATASHI, SUN NAKASA MUTUN DAYA SUN YI GARKUWA DA MATARSA A DAREN JIYA, CIKIN GARIN GUSAU
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

