Gobe Assabar 6-10-2018 ne uwar jam'iyar APC ta kasa, karkashin jagoranci comrade Adam Oshimole, ta ba da damar yin zaben kato bayan kato A jahar zamfara.
Idan kana da katin zama Dan jam'iyar APC da katin zabe wato voter card, ka hanzarta zuwa mazabarka domin ka zabi wanda ka ke so ya zama Dan takarar Gwamnan jahar zamfara 2019, karkashin tutar jam'iyar APC.
An tabbatar da cewa za a samar da tsaro na musamman a Dukkanin wurin gudanar da wannan zabe A mazabu 147 dake fadin jahar zamfara.
Allah ya kaimu, ya ba da nasara, Amin.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Friday, 5 October 2018
Home
Unlabelled
JAM'IYAR APC ZA TA GUDANAR DA ZABEN YAR-TIKE A ZAMFARA
JAM'IYAR APC ZA TA GUDANAR DA ZABEN YAR-TIKE A ZAMFARA
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

