LABARI DA DUMI-DUMINSA, KAYAN ZABE YAR-TIKE SUN SHIGO ZAMFARA - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Saturday, 6 October 2018

LABARI DA DUMI-DUMINSA, KAYAN ZABE YAR-TIKE SUN SHIGO ZAMFARA


Yanzu haka kayan zabe sun sauka, jirgi ne ya kawo su a gidan KWAMISHINAN 'YAN SANDA. kowace karamar Hukumar mulki an tura mata na kaya yanzu.

Dan haka kowa ya dauki katin Shedar zama Dan jam'iyar APC da katin zabe wato voter card, domin zaben wanda ya ke son ya zama Dan Takarar gwamnan jahar a tutar jam'iyar APC.

Allah ya sa a yi wannan zabe Lafiya a Kammala Lafiya.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here