DUBUN WANI DAN TA'ADDA TA CIKA, BAYAN YA ZO DAUKAR BAYANAN SIRRI. A JAHAR ZAMFARA. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 6 November 2018

DUBUN WANI DAN TA'ADDA TA CIKA, BAYAN YA ZO DAUKAR BAYANAN SIRRI. A JAHAR ZAMFARA.




Rahotanni da suka shigo muna daga karamar hukumar Talata Mafara a jahar Zamfara. Sun tabbatar muna da cewa an kashe wannan dan ta'addar bayan ya shigo Masarautar Mafara inda nan ne Civilians JTF(Yan Kato Da Gora ) Su ke Kofar Gidan Sarki Inda Su ka Fara Gudanar Da Taron su Na Farko Domin Sanin Juna Da Fara Operation Sai Wani BARAWO Yazo Domin Jin Abunda Suke Tattaunawa

Wanda bayan sun fahinci haka suka hau kansa.

A makon da ya wuce dai ne, gwamnatin jahar Zamfara ta dauki aniyar kafa rundunar 'yan kato da gora, domin fatattakar yan ta'addar da ke cigaba da cin karensu babu babbaka a jahar Zamfara.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here