Gwamnan #Kano Abdullahi Ganduje ya rattaba hannu a kan sabuwar dokar kafa sababbin masarautu guda hudu da suka hada da Rano da Karaye da Gaya da kuma Bichi.
Jahar Kano dai ita ce jaha mafi yawan jama'a a arewacin najeriya tare kananan hukumomi 44. Jahar tana da sarki Mai daraja ta daya Guda daya tilo. Wanda shi ke Jagorantar sauran hakimmai na dukkanin jahar. Sai dai kwatsam yanzu an wayi gari da ganin 'yan Majalisar jahar sun fito da kudurin kirkiro Masarautu hudu. Wanda yau Gwamna Ganduje ya Sanyawa dokar hannu.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Thursday, 9 May 2019
Home
Unlabelled
AIKIN-GAMA YA GAMA. GANDUJE YA TARWATSA KANAWA
AIKIN-GAMA YA GAMA. GANDUJE YA TARWATSA KANAWA
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

