Yau saura kwanaki goma wannan bawan Allah, ruwa da tsakin Jagorancin zamfara ya fita daga hannunsa.
Babban rashin jin dadina da Abdulazeez Abubakar Yari bai wuce rashin Kula da sha'anin Al'umma ba. Masifar son rai ta cika masa zuciya.
Talakan jahar ba zai taba mantawa da irin kisan kiyashi da aka yi mashi a lokacin wannan Dan tahaliki ba!
Daga nan zuwa Shekaru talatin ba za a cike gibin da wannan Dan tahaliki ya yi wa Zamfarawa ba, ta fuskar ilimi kurrum, kenan.
Ba za mu taba mantawa da irin rashin tausayin wannan Dan tahaliki ba. Domin duk Wanda za a KASHE a Zamfara ba zai damu ba, Amma Idan aka cewa za taba siyasarsa. To duniya Kaf za ta ji.
Ya Allah wannan bawan Allah in alheri, ya yi Muna Allah ka Sada shi da abunsa duniya da lahira. Allah ka yi Muna arzikin samun shuwagabannin kirki da za su yi kokarin dora jaharmu kan turba ta gari.
Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.
19-5-2019
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Sunday, 19 May 2019
Home
Unlabelled
KWANAKI 10 KACAL NE SU KA RAGE....
KWANAKI 10 KACAL NE SU KA RAGE....
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

