AN TSAWAITA MAKO BIYU, GA MATASA, MARAR, AIKIN YI. A SHIRIN N-POWER!
Mukaddashin Shugaban Najeriya Farfesa, Yemi Osinbajo. Ya bada umurnin a kara makkonni biyu, kafin a Rufe shafin Daukar mata da matasan Najeriya din da ba su da aikin yi.
Idan dai ba mu manta ba. Gwamnatin tarraya ta sake bude shirinta na Npower ne Karo na biyu. A ranar 13-6-2017 Wanda ta shirya Rufewa a Jiya 13-7-217.
Shirin da gwamnatin ta bullo, domin tallafawa mata da matasan da sunka kammala karatu, Amma ba su da aikin yi. Inda ake tura su wurare daban-daban domin taimakawa dai-dai iyawa tasu. Inda gwamnatin Ke biyansu dubu talatin duk watan Allah ta'ala.
Wanda yanzu an kara makonni biyu. Inda za a Rufe shafin a ranar Alhamis 27 ga watan Julayi din nan da mu Ke ciki 2017.
Sai dai mu sani dukanin bangarorin hudu an bude su, in banda bagaren N-Power TAX.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Friday, 14 July 2017
Home
Unlabelled
AN TSAWAITA WA'ADIN MAKO BIYU, GA MATASA, MARAR, AIKIN YI. A SHIRIN N-POWER!
AN TSAWAITA WA'ADIN MAKO BIYU, GA MATASA, MARAR, AIKIN YI. A SHIRIN N-POWER!
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

