Ranar Talata 18-5-2017 ne. Al'ummar jahar Zamfara za su Karbi Babban Bako wato Mukaddashin Shugaban, Kasa Ferfesa Yemi Osibanjo.
Mukkadashin Shugaban kasar Zai bude wasu muhimman ayukkan cigaban kasar da Gwamnatin jahar Zamfara ta yi kamar haka :-
•Bude makarantar hadin-kai ta yan mata dake garin kwatarkwashi.
•Bude makarantar sakandari ta Danturai dake Gusau.
•Bude kwalejin 'yan mata dake garin Talata Mafara.
Haka zalika mukaddashin shugaban kasar zai Bude asibitin Bakura da bude ruwan Gamji.
Bugu da Kari Zai ziyarci A garin Gummi, domin bude hanyar da ta tashi daga Daki-takwas zuwa Gummi zuwa kan iyaka da jahar sokoto.
Daga karshe Shugaban Zai kwashi Kai gaisuwar ban Girma ga Mai Matarba Sarkin Katsinan Gusau A fadarsa da Ke Gusau.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Sunday, 16 July 2017
Home
Unlabelled
MUKADDASHIN SHUGABAN KASA, FARFESA YEMI OSIBANJO ZAI KAWO ZIYARAR BUDE AYUKKA A JAHAR ZAMFARA!
MUKADDASHIN SHUGABAN KASA, FARFESA YEMI OSIBANJO ZAI KAWO ZIYARAR BUDE AYUKKA A JAHAR ZAMFARA!
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

