YAU CE, RANAR KARFAFAWA MATASA SU RUNGUMI SANA'O'IN HANNU. YA ABUN YA KE A JAHAR ZAMFARA ? - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Saturday, 15 July 2017

YAU CE, RANAR KARFAFAWA MATASA SU RUNGUMI SANA'O'IN HANNU. YA ABUN YA KE A JAHAR ZAMFARA ?

Kafin hawan gwamnatin mai ci a yanzu da Shattiman Zamfara ke jagoranta. Dubban matasa ne, ke amfana da shirin gwamnatocin da sunka gaba ta na samawa matasan jahar aikin yi. Ta Hanyar kula da Babbar cibiyar koyawa matasa sana'o'in hannu da Ke gidan dawa Gusau.

Sai dai kash!  Tun da gwamnatin ta Kama mulki zama daya ta kashe wannan ciyar kwata-kwata Wadda ni dai Kai da duk wani Bazamfare ba za mu bugi, kirji. Mu ce ga Dalilin da ya sa gwamnatin daukar wannan mummunan matakin ba.


Haka zalika tunda gwamnatin jahar Zamfara ta hau Kan karagar mulkin jahar Zamfara. Har yanzu ba ta dauki matashi daya aikin Gwamnati ba. Wanda hakan ya sa da Dama daga cikin matasanmu sun fada cikin wani mummunan hali na ni-'ya-su.


Dan haka muna Kira ga gwamnatin jahar Zamfara ta tallafawa rayuwar matasan jahar Zamfara.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here