JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU ZA TA BAIWA DALIBBAN DA SUNKA CI MAKI 170 A JAMB TA 2017/2017 GURBIN KARATU , A JAMI'AR - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 23 August 2017

JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU ZA TA BAIWA DALIBBAN DA SUNKA CI MAKI 170 A JAMB TA 2017/2017 GURBIN KARATU , A JAMI'AR

kamar yadda hukumar shirya Jarabawar share fagen shiga jami'a ta kasa (Jamb)  ta Sanar cewa; ta fitar da tsarin cewa maki 120 ne za a iya baiwa dalibbai damar shiga jami'a na shekara ta 2017/2018. Sai dai hukumar  ta barma jami'o'in su shata makin da za su dauki dalibbai da su.

Dan Haka jami'ar tarayya da ke nan Gusau (FEDERAL UNIVERSITY GUSAU) ta Kai karshen cewa; maki 170 ne karancin makin da zata baiwa dalibbai gurbin karatu da su a jami'ar, kamar yadda hukumar jamb ta ba su damar yi a cewar "Umar Usman" Mai Magana da yawon jami'ar .

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here