Mece ce makomar jarabawar ya'yan talakawan Jahar zamfara, ya kamata gwamnati ta yi duk Mai yuyuwa Wajen ganin an kawo karshen duk wata kiki-kaka din matsalar ilimin 'ya'yan talakawan jahar zamfara. Domin gurinmu Jaharmu ta zamo sawun gaba, amma hakan bai taba samuwa sai an inganta harkar ilmi.
Kasancewar Kusan al'ada ce, ta Gwamnatin SHEHI. Wajen Jan kafa gun biyawa 'ya'yan talakawan Jahar kudaden WAEC DA NECO a duk shekara, Wanda wannan babbar Illa ce ga duk wani Bazamfare da ke kishin kansa da Al'ummarsa. Dan Haka muna Kira ga Mai girma Gwamna ABDUL'AZIZU ABUBAKAR YARI MAFARA da Dan Allah ya ji tausayin talakawan da sunka yi masa gata....
Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.
24-8-2017
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Thursday, 24 August 2017
Home
Unlabelled
WATA DAYA, DA KWANA 6 YAU KENAN, DA SAKO SAKAMAKON JARABAWAR WAEC A NAJERIYA. AMMA HAR YANZU MU TALAKAWAN JAHAR ZAMFARA MUN JI TSIT!
WATA DAYA, DA KWANA 6 YAU KENAN, DA SAKO SAKAMAKON JARABAWAR WAEC A NAJERIYA. AMMA HAR YANZU MU TALAKAWAN JAHAR ZAMFARA MUN JI TSIT!
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

