JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU, TA FITAR DA SAKAMAKON JARABAWAR POST DE DA POST JAMB! - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 11 October 2017

JAMI'AR TARAYYA DA KE GUSAU, TA FITAR DA SAKAMAKON JARABAWAR POST DE DA POST JAMB!

yau Laraba 11-10-2017. Jami'ar Gwamnatin tarayya da ke Gusau. Ta fitar da sakomakon Jarabawar post DE DA kuma post jamb.
Jarabawowin dai an yi su ne a ranakun 3 da 4 ga wannan watan. A harabar Makarantar na dindin da ke damba, Gusau. Dan Haka duk Wanda yasan ya Rubuta Jarabawowin zai iya zuwa domin duba Sakamakonsa.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here