Manyan kasashe biyar da ba za su je gasar kofin duniya ba - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Thursday, 12 October 2017

Manyan kasashe biyar da ba za su je gasar kofin duniya ba

A ci gaba da wasannin sharar fage domin neman gurbin buga gasar cin kofin duniya na badi da zai wakana a kasar Rasha, akwai abubuwa ban mamaki da dama. A daidai lokacin da wasu ke ganin wasu kananan kasashe da ba su yi fice a harkar kwallon kafa ba sun samu nasarar shiga gasar, sai ga abin mamaki, inda wasu manyan kasashe ba za su samu shiga gasar ba saboda sun gaza samun gurbi a sharar fagen.
Aminiya ta rairayo manyan kasashe guda biyar da izuwa yanzu aka tabbatar ba za su shiga gasar ba. Wadannan kasashen su ne:
1A ci gaba da wasannin sharar fage domin neman gurbin buga gasar cin kofin duniya na badi da zai wakana a kasar Rasha, akwai abubuwa ban mamaki da dama. A daidai lokacin da wasu ke ganin wasu kananan kasashe da ba su yi fice a harkar kwallon kafa ba sun samu nasarar shiga gasar, sai ga abin mamaki, inda wasu manyan kasashe ba za su samu shiga gasar ba saboda sun gaza samun gurbi a sharar fagen.
Aminiya ta rairayo manyan kasashe guda biyar da izuwa yanzu aka tabbatar ba za su shiga gasar ba. Wadannan kasashen su ne:
1. Kasar Amurka
2. Kasar Chile
3. Kasar Holland
4. Kasar Kamaru
5. Kasar Ghana.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here