Yau Laraba 11-10-2017 ne, wata Kotu da ke
zama a Jahar Kano za ta zata Cigaba da sauraren shari'ar da ake yi Tsakanin gwamnatin Zamfara da Matasa 1400 da ta dauka aiki, yau sama da shekaru uku ba ta biyansu, Albashi.
A cewar shugaban matasan LUKMAN MAJIDADI, " Mun Kai Gwamnatin Jahar ZAMFARA koto ne, saboda zaluntarmu da ta yi ta hanyar tauye muna hakki da ta yi. Wanda a lokacin da ta dauke mu aikin wasunmu suna da madogara amma sunka baro ta bayan sun samu aiki a gwamnatin jahar. Amma Abun ban haushi yau sama da shekaru uku muna aiki, amma ba a taba biyanmu naira daya ba. Duk da cewa, mu ne ma'aikatn da anka fi dauka ta sahihiyar hanya a Jahar zamfara. Wanda sanadiyar haka mafiya yawanmu a tagayyare mu ke yanzu.
"Dan haka mun sha alwashin zage Damtse har sai mun tabbatar da kotu ta kwato muna hakkokinmu" a cewarsa.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Wednesday, 11 October 2017
Home
Unlabelled
ZA A CIGABA DA SHARI'A TSAKANIN MATASA 1400 DA GWAMNATIN ZAMFARA!
ZA A CIGABA DA SHARI'A TSAKANIN MATASA 1400 DA GWAMNATIN ZAMFARA!
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

