AN KASHE WANI KASURGUMIN BARAWO, MAI GARKUWA DA MUTANE DA SATAR SHANU A JANBAKO - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 7 November 2017

AN KASHE WANI KASURGUMIN BARAWO, MAI GARKUWA DA MUTANE DA SATAR SHANU A JANBAKO



Kamar yanda kuke gani a cikin hoto wannan wani barawo ne haifafen garin Janbako da ke karamar hukumar Maradun ta jahar Zamfara mai suna ABDULLAHI KATAKATA
Barawon ya gamu da ajalinsa a ranar lahadi 5-11-2017 Wanda yana daya daga cikin barayin da sunka addabi Al'ummar yankin janbako da kewaye da satar shanunsu da kuma garkuwa da su.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here