AN SAKO JARABAWAR WAEC TA 2017 A JAHAR ZAMFARA! - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Friday, 24 November 2017

AN SAKO JARABAWAR WAEC TA 2017 A JAHAR ZAMFARA!

Jarabawar wadda dalibbai daga makarantun Gwamnati sunka kwashe WATANNI hudu da kwana biyar Suna jiran a sako masu.

Yau Allah ya nufi GWAMNATIN ZAMFARA ta biya kuma an Sako.

Dan haka duk dalibbin da ya San ya rubuta wannan jarabawar, to ya garzaya a cafe mafi kusa da shi domin bincika sakamakon jarabawar ta sa.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here