WATA MATA TA DABAWA MIJINTA KAWALBA A KIRJI A GARIN GUSAU..... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 22 November 2017

WATA MATA TA DABAWA MIJINTA KAWALBA A KIRJI A GARIN GUSAU.....

Da sanyin safiyar yau LARABA 22-11-2017 A Gusau jihar zamfara, Filin Jirgi, Da ke Gusau. Kamar yanda Mu kaji daga bakin yayan Wanda anka yiwa wannan aika-aikar Mai suna Yusuf. Wanda faruwar abin bai kai Minti goma, ba ya iso gidan kasancewar ya je wajen aiki ne aka sanar da shi ga abinda ke faruwa ga kanensa.
Ya sheda mana cewa matar Mai Suna Hauwau Bilyaminu
ta cakawa mijinta kwalba ne sakamakon, kin bata Kudin da yi za ta Belin Yayanta dangane da laifin da aka Kama shi da shi. Wanda ya yi sanadiyar kai shi Wajen 'yan sanda, Wanda ta nemi mijin nata ya bayarda Kudin daza a belo shi wajen yan sanda.
Wanda kin Bayarda Kudin ya Fusatar da ita harta ta yanke shawarar daka masa Wuka a kirjinsa Wanda yanzu haka yake kwance a asibitin Yariman Bakura Specialist hospital da garin Gusau.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here