Lokaci : 11:30 na dare (pm)
Rana: 20/11/2017
1. Zaka ciyarci bulan rubutun: http://portal.npower.gov.ng/npower/seach
2. Sai ka danna "Check your Pre-selection status. "
3. Zaka Tarar da akwatin da zaka rubuta, sunanka, lambar salula dinka,or Email address ko akwatin sirrinka na asusun banki (BVN).
4. Idan an dauke ka sunan zai fito.
5. Za a turo maka sakon karta-kwana a wayarka da kuma email dinka. Cewa ana taya ka murnar zabenka da anka yi (congratulating you on your pre-selection.)
6. Daga nan sai ka shirya fuskantar tantancewar keke-da-keke, a tsakanin watan 27 Nowamba zuwa 8 ga watan Disamba 2017.
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Tuesday, 21 November 2017
Home
Unlabelled
HANYA MAFI MAFI SAUKI DA ZA KA DUBA SUNANKA A SHIRIN NPOWER NA 2017
HANYA MAFI MAFI SAUKI DA ZA KA DUBA SUNANKA A SHIRIN NPOWER NA 2017
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.
