Rana: 20/11/2017
1. Zaka ciyarci bulan rubutun: www.npower.gov.ng
2. Sai ka danna "Check your Pre-selection status. "
3. Zaka Tarar da akwatin da zaka rubuta, sunanka, lambar salula dinka,or Email address ko akwatin sirrinka na asusun banki (BVN).
4. Idan an dauke ka sunan zai fito.
5. Za a turo maka sakon karta-kwana a wayarka da kuma email dinka. Cewa ana taya ka murnar zabenka da anka yi (congratulating you on your pre-selection.)
6. Daga nan sai ka shirya fuskantar tantancewar keke-da-keke, a tsakanin watan 27 Nowamba zuwa 8 ga watan Disamba 2017.