'DALIBIN JAMI'A YA KASHE KANSA A BAUCHI - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Monday, 27 November 2017

'DALIBIN JAMI'A YA KASHE KANSA A BAUCHI

Wani dalibi da ke matakin aji na uku a jami’ar kimiyya da fasaha ta Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi ya kashe kansa a ranar Juma’ar da ta gabata.

An gano cewa ya rataye kansa a sanyin safiyar ranar da lamarin ya auku inda hakan ya auku a bangaren makarantar da ake kira Gubi da ke kan hanyar Kano.

Marigayin mai suna Dahiru Adamu dan kimanin shekaru 30 dalibin sashen Ilimin kimiyya na katako ne.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here