Ban gamsu da yadda ake gudanar da sauraren koken al'umma a jahar Zamfara, ba. - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Sunday, 18 March 2018

Ban gamsu da yadda ake gudanar da sauraren koken al'umma a jahar Zamfara, ba.



Kwamitin dake zagayen masarautun jahar Zamfara domin karbar raayin jama,a kan baiwa kananan Hukumomi incin gashin kai aikinsa ya sabawa dokar data bayarda dama ga tsarin Public Hearing domin al,ummar da ake zagaye wajensu shugabanni ne ba talakawa ba zaifi kyau a assasa taron jin Ra,ayin al,umma musamman talakawa domin sune keda hakkin fadin abunda shine damuwarsu ba wanine zai fadarmasu ba.

Zagayen da ake a masarautun mu wasu ne ake baiwa kudi a marautun suna magana da yawun talakawa domin cimma bukatar Kansu bata al,umma ba, idan dagaske akai duk masarautar da kwamiti zaije atara talakawan masarutar aji daga garesu kasancewar sune keda hakkin fadi.

Ni a raayina inagoyon bayan baiwa kananan Hukumomi ikon cin gashinkai domin inada tabbacin al,amura zasu sauya ba kamar yanda suke tafiya a yanzu ba Wanda yakai ba kowane hakki bane Karamar Hukuma ke samu kasancewar gwamnonin jahohi sunyi kaka gida na hana cigaban maaikatan Karamar hukuma dama kin aiwatarda muhimman ayukkan dayakamata ace anyi.

Ukhashatu Abubakar Gusau
18-03-2018

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here