Kamar yadda Kungiyar MURYAR TALAKA RESHEN JAHAR ZAMFARA ta shirya zaben jin ra'ayin jama'a akan Wanda ya dace ya zama GWARZON SANATA a tsakanin takwarorinsa na Jahar Zamfara.
SENATOR KABIRU GARBA MARAFA. Bayan ya zama zababben SANATA a yankin Zamfara ta tsakkiya, an shede shi da kyakkyawan yiwa Al'ummar da ya ke cikinsu, ayukkan azo a gani.
Domin karrama shi tare da kara masa karfin guiwar cigaba da yiwa al'ummarsa ayukkan azo a gani. Wanda hakan zai kara karfafa takwarorinsa, wajen kula da Al'umma.
la'akkari da wadannan hujjoji kamar haka da al'umma sunka fada akan wannan SANATA;
BANGAREN KIYON LAFIYA.
1 Ya Samarda assibiti mai cin gado 60 a maru.
2. YabSamar da assibiti mai gado 60 a Auki bungudu.
3. Ya Samar da manya block domin kwantar da masu rashin lafiya a garuruwa kamar haka:
Assibitin kwatarkwashi, Dansadau, da Kuma Tsafe tsafe.
4. Ya Samar da karamar assibiti a K eta da Danjibga,
5. Ya Samar da babbar assibiti a garin Yandoto.
6 ya gina scaning centre a assibitin Tsafe tare da saka scaning machine,
7 Ya Gina scanning center a king fahad Samaru tare da saka scaning machine,
8 Samar da Dam, a Garin yandoto Tsafe,
1- BANGAREN YAKI DA FATARA
Kyautawa al-ummar yankinsa yan siyasa da yayan jam'iyyar APC,
1. Mota 100
2. Mashin 500,
3. Teloli 250,
4. Tallafin 5000 ga Mata Biyu biyu a rumfunan dake zamfara ta tsakkiya,
BANGAREN ADDINI
1. Ya Gina masalacin Jumu'a biyu a garin yandoto na 'Yan Darika da izala
2. Ya Gina massalacin jumu'a a garin Dashi Bungudu.
3. Gyara massalacin jumu'a na usaimin dake Gusau.
4. Gyara massalacin jumu'a na Kwaren ganuwa,
5- Ya Gyara masalacin Fggc Gusau,
6- Ya Gyara massalacin jumua a Wanzamai.
7- Gina islamiya a makarantar malam Sani mai almajirai Keta Tsafe.
8-Ya Gyara makarantu 3 na islamiya a Rawuyya.
9-Gina islamiya mai aji 3 a marke Bungudu.
10 .Ya Gina islamiya mai aji 8 a Unguwar sarki Bungudu.
11. Ya Gina islamiya mai aji 4 da office a cikin massalacin jumu'a na t/Wada,
12. Ya ginawa makarantun isalmiya 22, wajen bahaya, wato toilet toile a yankinsa na Zamfara ta tsakiya,
BANGAREN NEMAN ILIMI
1. Ya Samar da jss mai aji 3 a Rawuyya Bungudu.
2. Model primary school Bindin maru.
3- Ya Samar da model primary skul a ruwan tofa dan sadau maru. 14.
BANGAREN AYUKKA DA YA YINA MUSAMMAN.
Solar mai aiki da hasken rana,
1. Zawuyyar Gusau,
2. Kanwurin Sarki,
3. Rabi'a Sabon Gari,
4. Massalacin yarbawa,
5. Massalacin jumua na Tsafe,
6. Yandoton daji Tsafe,
7. Wani yanki a cikin Garin MADA,
8. Kwatarkwashi,
9. Bilbis Tsafe,
10. Sankalawa ward,
11, cikin Garin Bungudu,
12. Massalacin jumua na mayanci,
13. Assibitin Farida,
14. Tsafe
15. Maru
16. BUNGUDU
17. GUSAU,
Da muhimman wurare
Hand borehole Gusau,
1. Samar da tuka tuka a massalacin Gada biyu,
2. Samar da tuka tuka a sahaba,
3. Samar da tuka tuka a yar mangorora,
4. Samar da tuka tuka a bayan Sarkin kudu, kusa da gidan Mai laina,
5, Samar da tuka tuka a mareri Guda 2,
6. Samar da tuka tuka a Usaimin,
7. Samar da tuka tuka kofar mani kusa da gidansu Dan buran Gusau,
8. Samar da tuka tuka a makabartar Samaru,
9. Samar da tuka tuka makarantar Malam Bello kusa da FMC,
10. Samar da tuka tuka makarantar Malam Ahmed Umar kanoma,
11. Gangaren mai gemo, kongo
12. Samar da tuka tuka hira da kwadi kofar gidan Lawali mai kira.
Ruwansha Bungudu,
1. Magama kofar gidan Sarkin Sudan,
2. Zango area,
3. Sabon Gari,
4. Bakin kuza,
5. Dan marke
6. Kadauri,
7. Bakin tasha,
8. Furfuri,
9. Tazame,
Da wasu daga cikin garuruwan Maru da Tsafe,
Overhead tank,
1. Nahuce Bungudu,
2. Magami, Gusau,
3. Wanke Gusau,
4. Kanoma Maru,
5. Kwaren Tsauni, Bungudu,
6. Dan Amana yankuzu Tsafe,
7. Kwaren ganuwa Tsafe,
8. Bela Bungudu,
9. Begin mahe Gusau,
10. Dan sadau Maru,
Da sauransu
BANGAREN NEMAN SAMAR DA AYUKKAN YI.
√ Nigerian customs service,
1. Shafi'u A Marafa - Gusau.
2. Suleiman Bala, - Gusau
3. Shamsudden Bature, -Tsafe,
4. Modibo A, Marafa - Gusau
5. Mukhatar sahalu - Gusau,
6. Sani Muhammad Gusau,
7. Ismail Ibrahim tunau
8. Sani USMAN Maru, Maru,
9. Sani Garba Tsafe
10. KABIRU Muhammad Dansadau Maru,
11. Shamsudden Suleiman Maru,
12. Nasiru Sani
13.musa ibrahim jatau,
14. Mustapha Umar
15. Abubakar MADA - Gusau
16. Mohammed Sanusi dikko, Gusau
17. Yusuf Bashir Gusau
18. Suleiman musa
19. Ibrahim Sanda
20. Abubakar USMAN Dan kwano Gusau,
21. Yusuf dallatun Gusau,
√ Nigeria Civil defence.
1. Nura lawal - Gusau,
2. Isah musa bilbis - Tsafe
3. Sharehu Bungudu,
4. Rabiu Garba
5. Kabir suleiman
6. Abubakar Ibrahim Daji Gusau,
√ National space research and development agency,
1. Musa Bawa - Gusau
2. Hussaaini Garacci, Gusau
3. Lawali Garba, Tsafe
√ Nigeria television authority NTA
1. Hussaini Abubakar
√ Nigeria prisons service
1. Suleiman Aliyu Gusau
2. Yusuf Abubakar Gusau,
3. Alhassan sabo Tsafe,
√ Federal inland revenue service
1. Salisu Hamza,
√ Federal road safety corps
1. Idris usman
2. Ridwanu MADA, Gusau,
3. Aminu A Marafa, Tsafe
4.Ahmed Ali hassan Gusau
5. Aliyu Abubakar Bungudu,
6. Nura Suleiman
√ Federal character commission
1. Mustapha Ibrahim Gusau,
√ Nigeria social insurance trust found
1. Nafisah moh'd Ruwan doruwa,
√ Federal ministry of education.
1. Yahaya Mustapha Maru,
2. Mohammed Murtala, Maru,
√ Nigeria deposit insurance corporation,
1. USMAN Mohammed Gusau,
2. Hanafi safiya Mohammed Maru,
3. Abubakar zaki maryam Gusau,
√ Nipost B/ kebbi
1. Jinaidu Haruna,
√ Industrial training found ITF.
1. Aminu Aliyu Yakubu,
2. Abdullahi Mohammed tsoho Gusau,
√ National council for art culture,
1.Nura Garba yaro
2. Nura Kabir liman Tsafe
3. Kabir maji, tsafe
4. Ibrahim mande
√ CBN.
1. Abubakar Gajam Bungudu.
√ National environmental .
1. Auwal Dalla Dalla, Gusau,
√ Nigerian Army force,
1. 2nd Lieutenant shafiu Dan sadau Maru.
2. Fly lieutenant Buhari Marafa
3. Fly lieutenant Nura Tsafe,
4. 2nd lieutenant Sani Shehu
√ Public complaints commission.
1. Adamu Ibrahim Bungudu,
√ National examination council NECO.
1. Aminu Suleiman Gusau,
2. IDRIS USMAN Tsafe,
3. Habibu Abubakar Gajam,Bungudu,
√ Federal radio corporation of Nigeria.
1. Ahmed Abdullah Gusau,
SANATA Tujjani Yahaya Kaura ne ya zo na biyu.
la'akkari da wadannan kwakkwaran dalillai da kyakkyawan ayukkan, Kungiyar MURYAR TALAKA ta yi Dogaro. Har ta aminta da cewa SENATOR MARAFA ya fi dukkannin takwarorinsa SANATOCI a Jahar Zamfara, Dan Haka zata baiwa wannan Dan tahalikin Lambar YABO a Babban taron Kungiyar da za ta yi a watan 3-2018 a Matsayin Kwarzon SENATOR a Jahar Zamfara.
Muna Taya shi murna, Allah ya ba shi ikon cigaba da yiwa Al'ummarsa abubuwan kirki, muna rokon Allah ya sa wannan kyautar ta kara masa azama. Daga karshe muna rokon Allah ya ba shi damar cigaba da yiwa al'ummarsa hidima.
Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau PRO I MURYAR TALAKA RESHEN JAHAR ZAMFARA. A madadin dukkanin shuwagabannin Kungiyar da membobinmu.

