WANNAN ITA CE AINAHIN GAWAR BUHARIN DAJI, KUMA ZA TA SHIGO GARIN GUSAU, YANZU . - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Friday, 9 March 2018

WANNAN ITA CE AINAHIN GAWAR BUHARIN DAJI, KUMA ZA TA SHIGO GARIN GUSAU, YANZU .



Wannan ita ce, hakikanin GAWAR gawutaccen barawon shanunan nan da ya addabi jahar Zamfara baki daya.

Labarin mutuwarsa ta cika Jahar Zamfara baki daya kwana biyu, sai dai ana ta yada wani hoto, Da Sunan shi ne, a hoton. Wanda maganar gaskiya wannan ita ce, ainahin hoton GAWAR tasa.

Yanzu Haka jami'an tsaro, Suna kan hanyar shigowa da shi a Babban birnin Jahar Zamfara, Gusau.



Muna rokon Allah ya cigaba da yi muna maganin wadannan azzaluman mutanen, ya cigaba da baiwa jami'an tsaron nasara wajen Samar muna da ingantaccen TSARO.


Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here