Firyi Ministar Birtaniya Theresa May ta bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da shugabannin sauran kasashen da suka mulka a lokacin mulkin mallaka da su bari a rika auren jinsi a kasashensu.
Theresa ta yi wannan furucin ne a lokacin taron wadannan kasashen, inda ta ce bai kamata auren jinsi ya zama laifi ba. “Na fahimci cewa an yi wadannan dokokin a wancan lokacin a Birtaniya ne "kuskure wadannan dokoki a wancan lokacin, kuma har yanzu kuskure ne." (Aminiya)
Post Top Ad
Responsive Ads Here
Wednesday, 18 April 2018
Home
Unlabelled
MINISTAR BIRTANIYA TA BUKACI BUHARI YA BARI A RIKA AUREN JINSI A NAJERIYA
MINISTAR BIRTANIYA TA BUKACI BUHARI YA BARI A RIKA AUREN JINSI A NAJERIYA
Post Bottom Ad
Responsive Ads Here
Author Details
Templatesyard is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of templatesyard is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

