GIDAUNIYAR SARKIN MALAMMAN GUSAU TA SHIGA GARIN MADA, A YAU INDA TA RABAWA MUTUN 500 ABIN BUDA BAKI.... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Tuesday, 22 May 2018

GIDAUNIYAR SARKIN MALAMMAN GUSAU TA SHIGA GARIN MADA, A YAU INDA TA RABAWA MUTUN 500 ABIN BUDA BAKI....



Yau shida ga watan RAMADAN Rana ta biyu da Gidauniyar Malam Ibrahim Wakkala Muhammad Liman ta ziyarci garin Mada da ke a karamar Hukumar Gusau, inda ta rabawa al'umma abinci da kayan marmari tare da ruwan sha, domin tallafa masu a cikin wannan watan na Ramadan.


Gidauniyar dai za ta cigaba da ciyar da al'umma kullum da abinci da sha da kayan marmari har Kashen wannan watan kullum za ta cigaba da shiga  lungu da Sako na jahar Zamfara. Babban fatan Gidauniyar Wadda kacokan Jagaban talakawan Najeriya ke daukar nauyinta. Shi ne bayar da tallafi ga al'umma masu Dan karamin karfi Domin sauwake masu samun abun buda baki.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here