Da sanyin safiya yau Laraba 23-5-2018 hukumar Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) ta yi wani babban kamu a nan birnin Gusau.. A Ibo road... Yayin da suka kama kwaleyen coidene, da wani inyamuri yayi safarar su....
Tuni dai jami'in sun damke direban Motar da kuma Wanda ya doro masa kayan Daga Kudancin Najeriya.
In dai ba a manta ba, a cikin wannan watan ne, aka haramta shigowa da sarrafa maganin mura mai sinadarin coidene da ke Sanya Maye a Najeriya.



