KUNGIYAR MURYAR TALAKA TA KAIWA 'YAN GUDUN HIJIRAR ZURMI, TALLAFI.... - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Wednesday, 1 August 2018

KUNGIYAR MURYAR TALAKA TA KAIWA 'YAN GUDUN HIJIRAR ZURMI, TALLAFI....


A yau Talata 31-7-2018 kungiyar Muryar Talaka ta Kasa Reshen jahar Zamfara, ta kaiwa 'yan uwa 'yan gudun hijira Maza da mata da ke a karamar Hukumar Zurmi tallafin Suturu domin tallafa masu Ganin halin da 'yan gudun hijirar su ke ciki na rashin kayayyakin more rayuwa. Musamman tufafe.

Dan haka muna amfani da wannan damar mu yi kira ga kungiyoyin Kare hakkin Dan Adam, 'Yan Siyasar jahar Zamfara. Masu hannu da shuninmu da daidaikun mutane da Dan Allah mu taimaki wadannan bayin Allah.

Domin wallahi suna cikin tashin hankali marar misaltuwa.

Allah ya sa a dace amin.

Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau Pro 1 Muryar Talaka Reshen jahar Zamfara.

31-7-2018

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here