ANYI GANAWAR SIRRI ZAKANIN ENGR. ABU MAGAJI DA MALAM IBRAHIM WAKKALA, A YAU - MAIBIREDI TV

MAIBIREDI TV

Na kirkiri wannan blog ne, domin kawo labarai na ciki da wajen Najeriya dama rubutu akan ababen da ke faruwa a jahar Zamfara.

Breaking

Home Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Sunday, 9 September 2018

ANYI GANAWAR SIRRI ZAKANIN ENGR. ABU MAGAJI DA MALAM IBRAHIM WAKKALA, A YAU

A yau Lahadi 9-9-2018 Dan Takarar gwamnan jahar ya kai Ziyara sirri kenan ta musamman wato Alh Abu Magaji Gusau ya kawo ma Malam  Ibrahim Wakkala Muhammad  liman sarkin malanman Gusau. Yanzu a gidan shi da ke nan Gusau inda suka gudanar da muhinmiyar ganawa ta sirri.

Dukkanin su dai 'yan Takarar gwamnan zamfara ne, a karkashin tutar jam'iyar APC.





Ya Allah ka zama Gatan marar gata.

Post Bottom Ad

Responsive Ads Here